apk.cafe
Những ứng dụng tốt nhất cho Android

Bạn có thể tải xuống tệp APK ở đây "Ahmad Sulaiman Offline Part 1" miễn phí đối với Android, tệp APK phiên bản - 3.2 chỉ cần bấm nút này để tải về Android của bạn. Việc này hoàn toàn đơn giản và an toàn. Chúng tôi chỉ cung cấp các tệp APK bản gốc. Nếu thông tin nào trên trang web này vi phạm quyền lợi của bạn, hãy thông báo cho chúng tôi

Mô tả cho Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2
Ảnh chụp màn hình cho Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
  • Ahmad Sulaiman ngoại tuyến -1 TRÊN 2
Mô tả cho Ahmad Sulaiman offline -1 OF 2 (từ google play)

Karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman ngoại tuyến kashi na daya. Surah al Fatihah zuwa surah al Kahf. Karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano.

Ahmad Sulaiman Qira'a mp3. Ahmed Sulaiman hoàn thành quran offline mp3 PHẦN 1 TRONG 2.

Tarihin Alamma ahmad sulaiman kano:

Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (SWA , Ahmad Sulaiman Quran Ngoại tuyến jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.

Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.

Idan kuna da cikakkenosystem ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3 Mungode.

Các ứng dụng Hồi giáo Akwai wadansu Hausa kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkcoamul jana'iz, kashfush shubah.

Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran ứng dụng na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Ứng dụng Duba kareemtkb cikin wannan gida domin samunsu.

Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas. Ahmed Suleiman Full Quran mp3 Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba ở shaa Allahu. EDIT: Cikakken karatun tafsirin malam Jafar yana cikin wannan gida yanzu haka (ALHAMDULILLAH) sai ku duba catalog na KareemTKB domin samun karatun kuma dukkan apps din na tafsirin sheikh jafar din na aiki ba tare da an kunna data ba. Ahmad Sulaiman Kano

quran mp3 Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi chia sẻ nhóm dinta ta whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Idan kukayi tải xuống na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:

- sheikh ahmed sulaiman full quran ngoại tuyến

- ahmed sulaiman kano (người đọc lại Thánh Qur'an từ Bang Kano Nigeria)

- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.

Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran offline, ahmed suleiman dua (Quran Complete Supplication).

Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki, tải xuống ka saurara a duk lokacin da kake bukata.

Ina mai fatan zakuji dadin wannan Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 ngoại tuyến

Idan kuma kunji dadin shi wannan app na sheikh Ahmad Sulaiman quran ngâm thơ ku aika zuwaga sauran yanuwa. Nagode!

Đánh giá ứng dụng này
Thông tin
Những phiên bản tệp APK khác Ahmad Sulaiman Offline Part 1 dành cho Android
Giống như ứng dụng
Chương trình android tốt nhất
Android phổ biến ứng dụng